Za'a gudanar da gagarumin fim festival a kasar Turkiyya

Hukumar Nevşehir dake kasar Turkiyya ta fara shirye-shirye akan Festival din fina-finai da za'a kaddamar karon farko a Cappadocia

Za'a gudanar da gagarumin fim festival a kasar Turkiyya

Hukumar Nevşehir dake kasar Turkiyya ta fara shirye-shirye akan Festival din fina-finai da za'a kaddamar karon farko a Cappadocia.

Taron Turkish Festival zai tattara masoya fina-finai da fina-finai da kuma ma'aikata harkokin sinema a daga sassa daban-daban na duniya a kasar Turkiyya.

Za'a dai gudanar da wannan gagarumin gangamin ne tsakanin ranakun 29 ga watan Mayu zuwa 3 ga watan Yuni a yankin Cappadocia matattaran 'yan yawun bude ido a kasar Turkiyya.

 Labarai masu alaka