'Yar majalisar wakilan Ostiriya ta daura dankwali tare da yi gwamnati bore

'Yar majalisar dokokin Ostiriya Martha Bissmann ta saka dankwali tare da tashi a zauren majalisar inda ta yi bore ga gwamnati bisa amincewa da dokar hana dalibai daura dankwali a makarantu.

'Yar majalisar wakilan Ostiriya ta daura dankwali tare da yi gwamnati bore

'Yar majalisar dokokin Ostiriya Martha Bissmann ta saka dankwali tare da tashi a zauren majalisar inda ta yi bore ga gwamnati bisa amincewa da dokar hana dalibai daura dankwali a makarantu.Labarai masu alaka