TRT Afirka Labarai
Afirka
Alkalin Alkalan Nijeriya ya kira manyan alkalan Kotun Tarayya da Jiha kan dambarwar Masarautar Kano
Alkalin Alkalan Nijeriya Mai Shari’a Olukayode Ariwoola ya yi sammacin manyan alkalan Babbar Kotun Tarayya da ta na Jihar Kano kan ba da dokoki masu karo da juna da suka shafi dambawar Masarautar Kano.Labarai
Türkiye
Babu ƙasar da za ta tsira har sai an tursasa wa Isra'ila bin dokokin ƙasa da ƙasa — Erdogan
Shugaban kasar Turkiyya ya caccaki Ƙasashen Yamma bisa zargin su da hannu a yakin Isra'ila tare da sukar gazawar tsarin kasa da kasa wajen dakile ayyukan ta'addanci da ake ci gaba da yi a zirin Gaza na Falasdinu.Duniya
Kai-tsaye: Isra'ila za ta ci gaba da yaƙi a Gaza har zuwa farkon 2025 — Tel Aviv
Isra'ila ta kwashe kwana 229 tana kai hare-hare a Gaza abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 36,096 — kaso 71 daga cikinsu jarirai, mata da yara — sannan ta jikkata mutum 81,136, kuma mutum sama da 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Afirka