Masar ta aikewa da dan tawaye Haftar na Libiya kayan yaki a makeken jirgin ruwa

Gwamnatin Sulhun Kasa ta Libiya da Majalisar Dinkin Duniya ta amince da ita ta sanar da cewar wani jirgin ruwa daga Masar dauke da kayan yaki da na aiki ya isa tashar jiragen ruwa ta Tobruk don amfanin mayaka masu goyon Janar Haftar Khalifa dan tawaye.

1394800
Masar ta aikewa da dan tawaye Haftar na Libiya kayan yaki a makeken jirgin ruwa

Gwamnatin Sulhun Kasa ta Libiya da Majalisar Dinkin Duniya ta amince da ita ta sanar da cewar wani jirgin ruwa daga Masar dauke da kayan yaki da na aiki ya isa tashar jiragen ruwa ta Tobruk don amfanin mayaka masu goyon Janar Haftar Khalifa dan tawaye dake kudancin Libiyan.

Ofishin Yada Labaran Farmakan Fushin Dutse Mai Aman Wuta ya bayyana cewar jirgin ruwn daga Masar ya isa ga mayakan Haftar dake Tobruk.

Sanarwar ta ce jirgin ruwan na dauke da kayan aiyukan soji.

Sanarwar ba ta bayar da dogon bayani ba.Labarai masu alaka