Duniya
TRT Afirka Labarai
Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Shugaban Masar Sisi ya yi kira da a tabbatar ba a 'tursasa wa Falasɗinawa' barin Gaza ba
Isra'ila ta kashe akalla Falasdinawa 36,171 - kashi 71% daga cikinsu mata ne da yara da jarirai - tare da raunata 81,420 a yakin da ta kwashe kwanaki 237 tana yi a Gaza, in ji jami'an Falasdinawa.Türkiye
Babu ƙasar da za ta tsira har sai an tursasa wa Isra'ila bin dokokin ƙasa da ƙasa — Erdogan
Shugaban kasar Turkiyya ya caccaki Ƙasashen Yamma bisa zargin su da hannu a yakin Isra'ila tare da sukar gazawar tsarin kasa da kasa wajen dakile ayyukan ta'addanci da ake ci gaba da yi a zirin Gaza na Falasdinu.Afirka
Alkalin Alkalan Nijeriya ya kira manyan alkalan Kotun Tarayya da Jiha kan dambarwar Masarautar Kano
Alkalin Alkalan Nijeriya Mai Shari’a Olukayode Ariwoola ya yi sammacin manyan alkalan Babbar Kotun Tarayya da ta na Jihar Kano kan ba da dokoki masu karo da juna da suka shafi dambawar Masarautar Kano.Türkiye
Shugaba Erdogan ya yi bikin murnar shekara 571 da ƙwace Birnin Istanbul
Shugaban ya nuna kamanceceniya tsakanin "ƙuduri" na zamanin Sultan Mehmet da kuma burikan zamani, yana mai nuni da cewa irin wannan ruhi na "juriya da imani" ne ke jagorantar Turkiyya zuwa ga manufofinta na gaba, musamman na "ƙarnin Turkiyya."Duniya