Ra’ayi
Ranar Nakba: 'Dole ne mu yi yaƙi' - Wane ne zai rubuta babin ƙarshe na ranar bala'o'inmu?
Wani malamin Falasdinu ya yi waiwayi kan irin wahalhalun da al'ummarsa suka fuskanta a tsawon shekaru 76 da suka gabata da kuma sabon yunkurinsu na neman 'yanci a daidai wannan lokaci da isra'ila ke kisan kare dangi a Gaza.Karin Haske
Abin ya sa wannan dutse na Tanzaniya yake da daraja
A karkashin kasa, a kasar Tanzania akwai dimbin arzikin wani dutse, wanda darajarsa ta ninka darajar lu'u-lu'u sau dubu, amma kasar ba ta ci ribarsa da kyau ba har yanzu saboda ba ta tallata shi yadda ya kamata ba, da kuma wasu kalubalen hako shi.Afirka