TRT Afirka Labarai
Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Isra'ila ta kashe ƙarin Falasɗinawa 25, ciki har da jarirai 10 a Gaza
Isra'ila ta kwashe kwana 230 tana kai hare-hare a Gaza abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 35,709 — galibinsu jarirai da mata da yara — sannan ta jikkata sama da mutum 79,990, kuma mutum sama da 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Duniya