Milwaukee ta lashe gasar NBA ta 2020/2021

A wasan karshe na Gasar Kwallon Kwando ta Amurka (NBA) 2020/2021 kungiyar Miwaukee Bucks ta zama zakara bayan doke Phoenix Suns.

1678204
Milwaukee ta lashe gasar NBA ta 2020/2021

A wasan karshe na Gasar Kwallon Kwando ta Amurka (NBA) 2020/2021 kungiyar Miwaukee Bucks ta zama zakara bayan doke Phoenix Suns.

Milwaukee Bucks ta lashe wasan na karshe da ci 4 da 2.

Kungiyar da ta isa wasan karshe da nasararta ta 6, ta zama a kan gaba da kwallaye 105.

Shekaru 15 da suka gabata ta taba faduwa da ci 2 da 0 a hannun Miami Heat, amma ta doke Dallas Maverik da ci 4 da 2.

Bucks ta yi nasara bayan shekaru 50 inda tun 1971 ba ta lashe gasar ba.Labarai masu alaka