Neman zuwa FIFA 2022: Turkiyya za ta fafata da Holan

A wasannin neman cancantar halartar gasar kwallon kafa ta duniya ta FIFA 2022, 'yan wasan Turkiyya za su da takwarorinsu na Holan.

1607452
Neman zuwa FIFA 2022: Turkiyya za ta fafata da Holan

A wasannin neman cancantar halartar gasar kwallon kafa ta duniya ta FIFA 2022, 'yan wasan Turkiyya za su da takwarorinsu na Holan.

Za a gudanar da wasan a filin wasa na Istanbul Ataturk da karfe 6 na yamma agogon Najeriya da Nijar, kuma dan kasar Ingila Michael Oliver ne zai yi alkalanci.

A ranakun 27 da 30 ga Maris Turkiyya za ta buga da Norway da Lithuania.

 Labarai masu alaka