Liverpool ta sanar da lashe gasar Premier League

Duk da cewar saura makonni 7 a kammala gasar Premier League ta kasar Ingila, kungiyar Liverpool da ke gaba da kowacce kungiya ta sanar da lashe gasar.

1443963
Liverpool ta sanar da lashe gasar Premier League

Duk da cewar saura makonni 7 a kammala gasar Premier League ta kasar Ingila, kungiyar Liverpool da ke gaba da kowacce kungiya ta sanar da lashe gasar.

Bayan da Chlesea ta doke Manchester City da ci 2 da 1 wadda ita ce kungiyar da ke kusa da Liverpool a jadawalin gasar, Liverpool ta ce ita ta lashe gasar.

Liverpool ta ce ita ta lashe gasar saboda Manchester City na da maki 23 a gasar.

A shekarar 1990 ne Liverpool ta lashe gasar Premier League, inda bayan shekaru 30 ta sake lashewa a karo na 19.Labarai masu alaka