An sayar da takalmin Michael Jordan kan dala dubu 560,000

An samu wanda ya bayar da dala dubu 560,000 don sayen takalmin Michael Jordan, tsohon dan wasan kwallon kwando na Amurka.

1419313
An sayar da takalmin Michael Jordan kan dala dubu 560,000

An samu wanda ya bayar da dala dubu 560,000 (Sama da miliyan 218) don sayen takalmin Michael Jordan, tsohon dan wasan kwallon kwando na Amurka.

A shafin yanar gizo na Kamfanin Adana Kayan Tarihi na Sotheby aka bayar da sanarwar sayar da takalmin da Michael Jordan ya saka a shekarar 1985 a wasan da Chicago Bulls da NBA suka buga.

An sayar da takalmin kan farashi ninki 4 sama da yadda aka zaci zza a saye sh.

Wannan ne karo na farko da Kamfanin ya sayar da takalmi mai tsada haka.Labarai masu alaka