An ci tarar masu wasan zamiya a teku a Barazil

A Barazil masu wasan zamiya a teku ne suka fi kowa kin aki da dokar a zauna a gida.

1393841
An ci tarar masu wasan zamiya a teku a Barazil
2.jpg
1.jpg

A Barazil masu wasan zamiya a teku ne suka fi kowa kin aki da dokar a zauna a gida.

'Yan sanda a gabar tekun Copacabana sun ci tarar masu wasannin da suka kin bin dokar kuma idan aka yanke musu tarar sai su koma su ci gaba da wasanninsu.

Cutar Corona (Covid-19) da ta kama kusan mutane mliyan 1.5 a duniya, ta yadu sosai a Barazil.

A kasar da cutar ta kama kusan mutane dubu 15 kuma aka samu asarar rayuka da yawa, an hana zama ko yawo a gabar teku da filayen shakatawa.Labarai masu alaka