Adil Rami ya koma Sochi

Adil Rami dan wasan kwallo dan kasar Faransa ya koma kungiyar Sochi ta kasar Rasha bayan ya rabu da kungiyar kwallon Fenerbahce ta kasar Turkiyya

1364561
Adil Rami ya koma Sochi

Adil Rami dan wasan kwallo dan kasar Faransa ya koma kungiyar Sochi ta kasar Rasha bayan ya rabu da kungiyar kwallon Fenerbahce ta kasar Turkiyya.

Kungiyar ta kasar Rasha ta sanar da hakan ta shifinta na yanar gizo da taken "Zakaran duniya a Sochi"

Sochi, ta kasance ta karshe a League din Rasha na bana da maki 15.

Fenerbahçe, ta kawo karshen yarjejeniyarta na shekara 1+1 da ta yi da dan wasan mai shekaru 34 mai tsaron gida.Labarai masu alaka