Barcelona: Dambele zai dauki lokaci mai tsawo yana jiyya

Kungiyar kwallon kafa ta Spaniya Barcelona ta bayyana cewar dan wasanta dan kasar Faransa Ousmane Dambele zai dauki tsawon watanni 6 yana jiyya sakamakon tiyata da aka yi masa bayan raunin da ya samu a cinyarsa ta dama.

A ranar 3 ga watan Fabrairu ne Dambele ya ji ciwo yayin samum horo, kuma an yi masa tiyata cikin nasara a Finlan.

Yadda aka ce zai dauki watanni 6 yana jiyya na nufin sai bayar kakar wasanni zai warke kenan.

Tag: Rauni , Dambele

Labarai masu alaka