Tauraruwar Korkmaz na haskawa a gasar NBA

Tauraruwar dan kasar Turkiyya Furkan Korkmaz na ci gaba da haskawa a gasar kwallon kwando ta NBA ta Amurka.

Tauraruwar Korkmaz na haskawa a gasar NBA
furkan rekor 1.JPG
Furkan Korkmaz (30).JPG
Furkan Korkmaz (30) is interviewed by analyst Serena Winters.JPG
Furkan Korkmaz (30)  Josh Richardson (0)  Joel Embiid (21).JPG
furkan rekor 2.JPG

Tauraruwar dan kasar Turkiyya Furkan Korkmaz na ci gaba da haskawa a gasar kwallon kwando ta NBA ta Amurka.

A wasan da Philadelphia 76ers suka doke Memphis Grizzlies da ci 119 da 107 Korkmaz ya jefa kwallaye 34 inda ya sha gaban Chicayo Bulls a cikin shekaru 24 da suka gabata.

Tun daga kakar wasannin 1996-1997 zuwa yau ya zama dan wasan da ya fi jefa kwallaye a gasar.Labarai masu alaka