Los Angeles Clippers na ci gaba da yin nasara a gasar NBA

A ci gaba da buga wasannin gasar kwallon kwando ta Amurka NBA, kungiyar Los Angeles Clippers ta yi nasara ta 4 a jere bayan da ta doke Dallas Mavericks da ci 110 da 107.

1345326

An buda wasan a gidan kungiyar Dallas Mavericks.

Dan wasan Clippers Kawhi Leonard ya jefa kwallaye 36, ya karbo 11 sannan ya taimaka wajen jefa wasu 9.

A bangaren Mavericks kuma Luka Doncic ma ya jefa 36 da taimakawa wajen kwato wasu 10.

Tag: #Gasa , #Amurka , #NBA

Labarai masu alaka