Dan kasar Turkiyya Furkan Korkmaz ya kafa tarihi a gasar NBA

A gasar kwallon kwandon kasar Amurka (NBA) kungiyar Philadelphia 76ers, ta lallasa Chicago Bulls da ci 100-89, dan kasar Turkiyya mai suna  Furkan Korkmaz ya kafa tarihi inda ya jefa kwalaye 24 a raga

1343092
Dan kasar Turkiyya Furkan Korkmaz ya kafa tarihi a gasar NBA

A gasar kwallon kwandon kasar Amurka (NBA) kungiyar Philadelphia 76ers, ta lallasa Chicago Bulls da ci 100-89, dan kasar Turkiyya mai suna  Furkan Korkmaz ya kafa tarihi inda ya jefa kwalaye 24 a raga.

Hukumar NBA ta ci gaba da gasar karo na 7

Ga dai yadda sauran sakamakon suka kasance:

Philadelphia 76ers-Chicago Bulls: 100-89

Toronto Raptors-Washington Wizards: 140-111

Indiana Pacers-Minnesota Timberwolves: 116-114

Memphis Grizzlies-Cleveland Cavaliers: 113-109

Oklahoma City Thunder-Miami Heat: 108-115

San Antonio Spurs-Atlanta Hawks: 120-121

Dallas Mavericks-Portland Trail Blazers: 120-112Labarai masu alaka