'Yar wasan kwallon kwando ta Turkiyya ta sanya hannu da USO Monddeville

'Yar wasan kwallon kwando ta Turkiyya Cansu Koksal ta sanya hannu kan yarjejeniya da kungiyar USO Mondeville ta kasar Faransa.

'Yar wasan kwallon kwando ta Turkiyya ta sanya hannu da USO Monddeville

'Yar wasan kwallon kwando ta Turkiyya Cansu Koksal ta sanya hannu kan yarjejeniya da kungiyar USO Mondeville ta kasar Faransa.

'Yar wasan gaba ta Turkiyya Koksal mai shekaru 25 tana buga wasa a kungiyar BOTASH dake taka leda a gasar Mata ta Herbalife Nutrition.

A yanzu ta sanya hannu da USO Mondeville na tsawon shekara daya da rabi.

Cansu Koksal ta buga wasanni a kungiyoyin BOTASH, Fenerbahce, Galatasaray, Jami'ar Near East da Hatay Belediyespor.Labarai masu alaka