Galatasaray ta bayar da hayar Babel ga Ajax

Galatasaray ta bayar da hayar dan wasanta Ryan Babel ga wata kungiyar kasarsa Holan mai suna Ajax

Galatasaray ta bayar da hayar Babel ga Ajax

Galatasaray ta bayar da hayar dan wasanta Ryan Babel ga wata kungiyar kasarsa Holan mai suna Ajax.

Dangane da bayanan da suka fito daga kungiyar mai launin rawaya-ja an tabbatar da cewa dan wasan mai shekaru 33 an aminta akan bayar da hayarsa ga kungiyar Ajax har tsawon wannan shekarar.

Sanarwar ta kara da cewa Ajax zata biya kudin hayar har Euro miliyna 1 da 550.

Dan wasan Galatasaray din mai sanya lamba 20 ya yaga raga har sai biyar a a farkon gasar bana.

 Labarai masu alaka