Kungiyar volleyball ta kasar Turkiyya ta mata za ta fafata da ta Polan

An bayyana kungiyoyin Nahiyar Turai da zasu fafata da juna domin shiga gasar Volleyball ta Tokyo da za'a gudanar a Japan a shekarar 2020

Kungiyar volleyball ta kasar Turkiyya ta mata za ta fafata da ta Polan

An bayyana kungiyoyin Nahiyar Turai da zasu fafata da juna domin shiga gasar Volleyball ta Tokyo da za'a gudanar a Japan a shekarar 2020.

A wasar fitar da gwanin da ake yi a garin Apeldoorn dake Holan kungiyar kasar Turkiyya ta fafata a rukunin B inda ta kammala a matsayar ta biyu zata fafata da kungiyar kasar Polan wacce ta kasance ta daya a rukunin A.

A yau ne kungiyoyin biyu zasu fafata da juna a dakin wasannin Omnisport da misalin karfe 22.45. agogon Turkiyya.

A wasan kusa da karshe kuma kungiyoyin Jamus da Holan da misalin karfe 19.15 agogon Turkiyya.

 Labarai masu alaka