Babel ya bar Istanbul

Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Galatasaray dake Turkiyya Ryan Babel ya bar Istanbul tare da tafiya kungiyar Ajax dake Holan da aka dinga cewar ya kulla yarjejeniya da ita.

Babel ya bar Istanbul

Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Galatasaray dake Turkiyya Ryan Babel ya bar Istanbul tare da tafiya kungiyar Ajax dake Holan da aka dinga cewar ya kulla yarjejeniya da ita.

Ryan Babel ya tashi daga Istanbul ta jirgin Turkish Airlines zuwa Amsterdam Babban Birnin Kasar Holan.

A farkon kakar wasanni ta bana ne Galatasaray ta dakko dan wasan mai shekaru 33 daga kungiyar Fulham ta Ingila.

Dan wasan mai kwarewa bai yi wa 'yan jaridu magana ba a filin tashi da saukar jiragen sama na Istanbul.Labarai masu alaka