Yadda kungiyoyi suka fafata da juna a gasar kwallon kwandon NBA

An bayyana cewa kungiyoyi shida suka fafata da juna a gasar wasan kwallon kwandon Amurican Basketball League (NBA)

1334828
Yadda kungiyoyi suka fafata da juna a gasar kwallon kwandon NBA

An bayyana cewa kungiyoyi shida suka fafata da juna a gasar wasan kwallon kwandon Amurican Basketball League (NBA)

Ga dai yadda sakamakon wasannin kungiyoyin suka kasance:

Washington Wizards-Portland Trail Blazers: 103-122

Boston Celtics-Atlanta Hawks: 109-106

Orlando Magic-Miami Heat: 105-85

Houston Rockets-Philadelphia 76: 118-108

Phoenix Suns-New York Knicks: 120-112

Los Angeles Lakers-New Orleans Pelicans: 123-113Labarai masu alaka