Rigimar Cardif da Nantes na cigaba

Rigimar kudi da ta barke tsakanin Cardiff City da Nantes bayan rasuwar Sala na cigaba.

Rigimar Cardif da Nantes na cigaba

Rigimar kudi da ta barke tsakanin Cardiff City da Nantes bayan rasuwar Sala na cigaba.

Duk da cewa FIFA ta sa baki ila yanzu dai Cardiff City ba ta biya kudin da ake binta ba inda hakan ya sa aka haramta mata sayan 'yan wasa har zuwa tsawon kakanni guda uku. 

A watannin da suka gabata ne dai Cardiff City ta sayi dan wasan Nantes Emiliano Sala inda Cardiff ta amince da biyan Euro miliyan 15, to sai dai mutuwar Sala a wani hatsarin jirgin sama da ya yi ya sa al'marin ya tabarbare inda Cardiff ta ki amince wa da biyan kudin fansan. 

Daga baya FIFA ta tilasta wa Cardiff biyan Euro miliyan 6 to sai dai Cardiff ba ta amince ba inda hakan ya sa FIFA ta hukunta ta. Labarai masu alaka