La Liga: Real Madrid ta lallasa Valencia 2:0

A wasan kwallon kafar Spain 1 da aka fi sani da La Liga a sati na 14 kungiyar kwallon kafar Real Madrid ta lallasa abokiyar hammayarta ta Valencia da ci 2 da nema.

A wasan da aka buga a filin wasan Santiago Bernabeu Real Madrid ta fara jefa kwallo raga a minti na 8 kwallon da wasan Valencia Wass ya jefa a cikin ragar gida, a minti na 83 kuwa Lucas Vazquez ne ya jefa kwallo raga.

A makon jiya yayinda Real madrid ta doke Eibar da ci 3:0 da kuma valencia ta yi nasarar samun maki 23.

Ita kuwa Valencia ta kasance da maki 17.

 Labarai masu alaka