UEFA 2018: Turkiyya ta doke Swidin da ci 3 da 2

Kungiyar kwallon kafa ta Turkiyya ta doke ta kasar Swidin da ci 3 da 2 a gasar nahiyar Turai da ake bugawa.

Dan waan Turkiyya Hakan Calhanoglu ne ya jefa kwallo daya inda Emre Akbaba ya jefa biyu a ragar Swidin.

Wannan ne karo na 562 da Turkiyya ta buga wasan kwallon kafa a duniya.Labarai masu alaka