Ana ci gaba da tseren gasar Formula 1

An yi zagaye 53 na gasar kasa da kasa ta tseren motoci ta Formula 1 karo na 14 a garin Monza na Italiya a waje mai tsayin mita dubu 5,793.

2018-09-02T143551Z_1704282656_RC1A20B93A50_RTRMADP_3_MOTOR-F1-ITALY.JPG
2018-09-02T132523Z_1105933921_RC13511C0580_RTRMADP_3_MOTOR-F1-ITALY.JPG
2018-09-02T132247Z_837711882_RC11109FD8A0_RTRMADP_3_MOTOR-F1-ITALY.JPG

An yi zagaye 53 na gasar kasa da kasa ta tseren motoci ta Formula 1 karo na 14 a garin Monza na Italiya a waje mai tsayin mita dubu 5,793.

Wakilin kamfanin Marsandi dan kasar Birtaniya Lewis Hamilton da ya fara gasar a matsayi na 2 ya samu nasarar wuce abokan hamayyarsa a gaf da layin karshe inda ya zama zakara a karo na 68.

Wakilin kamfanin Ferrari dan kasar Jamus Kimi Raikkonen ya zama na 2 a gasar inda Valtteri Bottas na Marsandi ya zo na 3.

Sakamakon wannan nasara Hamilton ya hau mataki na 256 sai mai biye masa baya Vettel da ya ke a mataki na 30.

Matukan 2 sun bi bayan Kimi Raikkon na Ferari da ke da maki 164 da kuma Baltteri Bottas na Marsandi da ke da maki 159.

A ranar 15 ga Satumba za a fafata a zagaye na 15 na gasar a Singapore.Labarai masu alaka