UEFA: Hategan ne zai yi alkalancin wasan Besiktas da Partizan

Alkalin wasa Ovidiu Hategan ne zai yi alkalancin wasan da kıungiyar kwallon kafa da Turkiyya Besiktas za ta buga da takwararta ta Partizan ta kasar Sabiya a wasa na 2 na play-off din gasar Zakarun Turai.

Za a buga wasan a filin Vodafone a ranar Alhamis 30 ga Agusta da misalin karfe 23:00 agogon Najeriya.

Octavian Sovre da Sebastian Gheorghe ne za su taimaka wa alkalin wasan.

Sebastian Coltescune ne zai zama alkalin wasa na 4.Labarai masu alaka