UEFA: Basiktas ta yi kunnen doki da Partizan

A wasan UEFA ta nahiyar Turai kungiyar kwallon ƙafar Beşiktaş ta ƙasar Turkiyya ta yi kunnen doki da ta ƙasar Serbia Partizan inda aka tashi da ci ɗaya da ɗaya.

A minti na 14 dan wasan Patizan mai suna Ricardo ya jefa kwallo raga.

A minti na 15 Tolgay Arslan ya rama cin inda ya jefa kwallo raga da kai.

An dai tashi wasan 1-1, a ranar 30 ga watan Agusta ne zasu sake barje gumi.Labarai masu alaka