An bayyana Zakarun Gasar Kwallon Kwando NBA ta Amurka na bana

An bayyana Zakarun Wasannin Kwallon KWando ta NBA ta Amurka na kakar wasanni ta 2017/2018.

1000229
An bayyana Zakarun Gasar Kwallon Kwando NBA ta Amurka na bana
2018-06-26T020245Z_97749581_NOCID_RTRMADP_3_NBA-AWARD-SHOW.JPG
2018-06-26T013518Z_710032068_NOCID_RTRMADP_3_NBA-AWARD-SHOW.JPG

An bayyana Zakarun Wasannin Kwallon KWando ta NBA ta Amurka na kakar wasanni ta 2017/2018.

Dan wasan da ya fi fice a bana shi ne James Harden da ya fito daga Houston Rockets.

Harden ya doke 'yan wasa da suka gwabza a wasan kahe da shi irin su Lebron james da Anthony Davis.

Ben Simmons mai shekaru 21 na Philadelphia Seventy Sixers ma ya samu kambi.

Victor Oladipo ne aka zaba a matsayin zakara daga Indiana Pacers.

Daga Utah Jazz kuma an zabi Rudy Gubert, daga Toronto Raptors kuma Dwane Casey aka zaba.Labarai masu alaka