Bidiyon shirye-shiryen azumin Ramadhan a birnin Istanbul

A birnin Istanbul, an gudanar da ado ga Masallatai a shirye-shiryen da ake na azumin watan Ramadhan, wanda al'ada ce da ta samo asali daga Daular Usmaniyya shekaru sama da 450 da suka gabata.

Tag: