Miyar Borani daga dakin girgin Fadar Daular Usmaniyya

A wannan makon a cikin shirinmu na Abinciccikan fadar Daular usmaniyya, za mu kawo mku abinci a karo na biyu daga garin kimiyya na farko a duniya wato Sanliurfa inda a wannan makon za mu bayyana yadda ake hada Borani. Muna shirya wannan abinci a gida mai tarihin shekaru 700 da ke Sanliurfa.

Domin ganin irin kayan da ake bukata don hada wannan miya danna nan