Dafa-dukan shinkafa da gyadar chestnut

A wannan makon a cikin shirinmu na Abinciccikan fadar Daular Usmaniyya, za mu kawo muku yadda ake dafa miya mai suna Dafa-dukan shinkafa da gyadar chestnut daga garin Bursa tsohuwar helkwatar Daular Usmaniyya.

Domin ganin kayan da ake bukata don hada wannan abinci mai dadi shiga nan: