Afirka
TRT Afirka Labarai
Afirka
Lead British International School: An rufe makarantar da ɗalibai suka ci zalin wata yarinya a Abuja
Masu amfani da kafofin sada zumunta sun riƙa yaɗa bidiyon suna neman a ɗauki mataki kan cin zarafin ɗalibar ta makarantar Lead British International School, yayin da maudu'in cin zalin ya kasance cikin waɗanda suka fi ɗaukar hankali a Nijeriya.Labarai
Duniya
Shugaban hukumar leƙen asirin sojin Isra'ila ya yi murabus saboda harin Hamas na 7 ga Oktoba
Shugaban hukumar leƙen asirin sojin Isra'ila Aharon Haliva, ya zama jigo na farko a Isra'ila da ya yi murabus bayan harin da Hamas ta kai ranar 7 ga watan Oktoba, yana mai dorawa kansa laifin rashin hana ko dakile aukuwar harin.Duniya