Jirgin sama mafi girma a duniya mai suna Roc

An gwada tashin jirgin inda ya sakko kasa bayan mintuna 150 a sama. Kuma za a dinga amfani da shi don harba taurarin dan adam zuwa sama daga sararin samaniya.