Bidiyo: Kamar a mafarki

Shugabbanin Dubai sun yanke shawarar fara amfani da jirage marasa matuki samfurin Volocopter domin maye gurbin motoci tasi wadanda ke jigilar jama'a a baya.