Bidiyon Alharini mai girman mita 1453 da aka yi don cika shekaru 564 da yakar Istanbul

Bidiyon Alharini mai girman mita 1453 da aka yi don cika shekaru 564 da yakar Istanbul. An yi alharinin a Masallacin Sultan Ahmet da birnin Istanbul da furennin Lale.


Tag: Lale , Istanbul