An kassara 'yan ta'addar PKK 2 a Turkiyya

A karkashin Farmakan Eren-11 an kassara 'yan ta'addar a ware na PKK 2 a dajin Hizan da ke lardin Bitlis din Turkiyya.

1662205
An kassara 'yan ta'addar PKK 2 a Turkiyya

A karkashin Farmakan Eren-11 an kassara 'yan ta'addar a ware na PKK 2 a dajin Hizan da ke lardin Bitlis din Turkiyya.

Sanarwar da Ma'aikatar Harkokin Cikin Gida ta Turkiyya ta fitar ta bayyana cewa, jami'an Jandarma da na 'Yan Sandan Musamman ne suka kai farmaki ta sama da J-IHA da J-SIHA a dajin Hizan da ke lardin Bitlis.

Sanarwar ta kara da cewa, ana ci gaba da kai farmakan, kuma an kassara 'yan ta'addar a ware na PKK 2.Labarai masu alaka