Ana samun raguwar kamuwa da Covid-19 a Turkiyya

A awanni 24 da suka gabata mutane 63 ne suka rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona Covid-19 a Turkiyya.

1661595
Ana samun raguwar kamuwa da Covid-19 a Turkiyya

A awanni 24 da suka gabata mutane 63 ne suka rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona Covid-19 a Turkiyya.

Tun daga farkon bullar annobar zuwa yanzu jimillar mutane dubu 49,185 ne suka mutu a Turkiyya.

A rana guda an yi wa mutane 213,297 gwaji inda aka samu dubu 5,019 na dauke da cutar, daga cikinsu 409 na da alamun rashin lafiya.

Mutane 4,219 sun warke daga cutar wanda ya kawo adadin wadanda suka warke zuwa miliyan 5,232,638.

 Labarai masu alaka