Ana ci gaba da yaki da annobar Covid-19 a Turkiyya

A awanni 24 da suka gabata mutane 356 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.

1634775
Ana ci gaba da yaki da annobar Covid-19 a Turkiyya

A awanni 24 da suka gabata mutane 356 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.

Tun daga farkon bullar annobar zuwa yau, jimillar mutane dubu 41,883 ne suka mutu a kasar.

A rana guda an yi wa mutane 229,491 gwaji inda aka samu 26,476 na dauke da cutar, kuma 2,414 na da alamun rashin lafiya.

Karin mutane 35,464 sun warke wanda ya kawo adadin wadanda suka warke daga cutar zuwa miliyan 4 da dubu 589 da 501.

 Labarai masu alaka