Turkiyya na ci gaba da yaki da ta'addanci a ciki da wajenta

Dakarun Turkiyya sun kassara 'yan ta'addar a ware na PKK 3 a farmakin da suka kai yankin Gara na arewacin Iraki.

1622853
Turkiyya na ci gaba da yaki da ta'addanci a ciki da wajenta

Dakarun Turkiyya sun kassara 'yan ta'addar a ware na PKK 3 a farmakin da suka kai yankin Gara na arewacin Iraki.

Shafin Twitter na Ma'aikatar Tsaro ta Iraki ya shaida cewa, dakarun Turkiyya na ci gaba da ragargazar 'yan ta'adda.

A farmakin da aka kai a yankin Gara na arewacin Iraki an kassara 'yan ta'addar a ware na PKK 3.

An bayyana za a ci gaba da kai farmakan ba tare da saurarawa ba.Labarai masu alaka