Turkiyya ta fitar da kifin dala miliyan 1.7 a cikin watanni biyu

Sakamakon fitar da kifi kasar Turkiyya ta samu kudaden shiga har na dala miliyan 1.7 a cikin shekarar 2021

1610009
Turkiyya ta fitar da kifin dala miliyan 1.7 a cikin watanni biyu

Sakamakon fitar da kifi kasar Turkiyya ta samu kudaden shiga har na dala miliyan 1.7 a cikin shekarar 2021.

Daga watan Janairu zuwa Febrairu an fitar da kifi daga Turkiyya zuwa kasashe 18 na ton 362.

Daga cikin kasashen da aka fi kaiwa kifin sun hada da Beljiyom, Faransa da Jamus.

 Labarai masu alaka