Ana ci gaba da yaki da annobar Covid-19 a Turkiyya

A awanni 24 da suka gabata mutane 68 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.

1593793
Ana ci gaba da yaki da annobar Covid-19 a Turkiyya

A awanni 24 da suka gabata mutane 68 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.

Tun daga farkon bullar annobar zuwa yau, jimillar mutane dubu 28,706 ne suka mutu a kasar.

A rana guda an yi wa mutane 135,291 gwaji inda aka samu 11,837 na dauke da cutar, kuma 668 na da alamun rashin lafiya.

An kuma sallami karin mutane 7,892 wanda ya kawo adadin wadanda aka sallama zuwa miliyan 2 da dubu 586 da 073.

 Labarai masu alaka