Sojojin Turkiyya 25 sun tafi Iraki

NATO na gudanar da aiyukan tabbatar da tsaro a Iraki.

1571381
Sojojin Turkiyya 25 sun tafi Iraki

Sojojin Turkiyya 25 sun tafi kasar Iraki karkashin kulawar Kawancen NATO.

Ma'aikatar Tsaron Kasa ta Turkiyya ta bayyana cewa, jami'anta 25 sun tafi Iraki domin gudanar da aiyuka karkashin aiyukan NATO a Iraki.

Sanarwar da aka fitar ta shafin Twitter ta ce, sojojin 25 da suka hada da mai mukamin Manjo Janaral sun tafi Iraki dkn bayar da horo ga 'yan uwa sojojin kasar karkashin NATO.Labarai masu alaka