Ana ci gaba da yaki da annobar Covid-19 a Turkiyya

A awanni 24 da suka gabata mutane 137 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.

1570824
Ana ci gaba da yaki da annobar Covid-19 a Turkiyya

A awanni 24 da suka gabata mutane 137 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.

Tun daga farkon bullar annobar zuwa yau, jimillar mutane dubu 25,210 ne suka mutu a kasar.

A rana guda an yi wa mutane 151,109 gwaji inda aka samu 5,642 na dauke da cutar, kuma 671 suna kwance a asibiti.

An kuma sallami karin mutane 6,682 wanda ya kawo adadin wadanda aka sallama zuwa miliyan 2 da dubu 134 da 403.Labarai masu alaka