Labari da dumi-dumi: Erdogan- Ba zamu taba watsi da 'yancin 'yan jaridan kasar Turkiyya ba
Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewa kasar Turkiyya ba za ta taba watsi da 'yancin 'yan jaridan kasar ba
1560726

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewa kasar Turkiyya ba za ta taba watsi da 'yancin 'yan jaridan kasar ba.
Inda ya kara da cewa gwamnatin kasar za ta kasance wacce ke kare 'yanci da mutunci manema labarai a koda yaushe.