TRT Afirka Labarai
Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Hamas za ta ajiye makamanta idan aka kafa ƙasashe biyu masu ƴancin kansu: Rahoto
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 202. An kashe aƙalla Falasɗinawa 34,262 - galibinsu jarirai da yara da mata. An jikkata sama da 77,229. MDD ta ce an aikata "laifin yaƙi" bayan gano gawa sama da 300 a kaburburan bai-ɗaya a Gaza.Duniya