Kawo yanzu mutum dubu 5 da 829 Covid-19 ta yi ajali a Turkiyya

A ci gaba da yaki da kwayar cutar Covid-19 a Turkiyya a cikin awanni 24 da suka gabata mutum 16 sun rasa rayukansu

1469520
Kawo yanzu mutum dubu 5 da 829 Covid-19 ta yi ajali a Turkiyya

A cigaba da yaki da kwayar cutar Covid-19 a Turkiyya a cikin awanni 24 da suka gabata mutum 16 sun rasa rayukansu.

Tun farkon bulluwar cutar a kasar kawao yanzu mtum dubu 5 da dari 829 ne suka rasa rayukansu a kasar.

A cikin rana daya an yiwa mutum dubu 68 da dari 842 gwajin kwayar cutar inda aka samu mutum dubu 1 da dari 172 dauke da ita.

Haka kuma wadanda suka warke a ranar sun kai dubu 1 da da 82, a jumlace wadanda suka warke daga cutar a kasar sun kai dubu 222 da dari 656.

 

 Labarai masu alaka