Ana ci gaba da yaki da Corona a Turkiyya

A awanni 24 da suka gabata mutane 14 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.

1468534
Ana ci gaba da yaki da Corona a Turkiyya

A awanni 24 da suka gabata mutane 14 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.

Tun daga farkon bullar annobar zuwa yau, jimillar mutane dubu 5,798 ne suka mutu a kasar.

A rana guda an yi wa mutane dubu 54,494 gwaji inda aka samu dubu 1,153 na dauke da cutar.

An kuma sallami karin mutane dubu 1,040 wanda ya kawo adadin wadanda aka sallama zuwa dubu 219,506.

 Labarai masu alaka