Corona ta yi ajalin karin mutane 24 a Turkiyya

A ranar Litinin din nan Corona ta yi ajalin mutane 24, wanda ya kawo jimillar adadin wadanda cutar ta kashe a Turkiyya zuwa dubu 5,115.

1445910

A dai wannan rana an yi wa mutane dubu 51,014 gwaji inda aka samu 1,374 dauke da cutar ta Corona.

An kuma sallami karin mutane dubu 1,214 wanda ya kawo adadin wadanda aka sallama zuwa dubu 171,809.

Labarai masu alaka