Corona ta yi ajalin karin mutane 15 a Turkiyya

A ranar Lahadin nan Corona ta yi ajalin mutane 15, wanda ya kawo jimillar adadin wadanda cutar ta kashe a Turkiyya zuwa dubu 5,097.

1445041

A dai wannan rana an yi wa mutane dubu 48,309 gwaji inda aka samu 1,413 dauke da cutar ta Corona.

An kuma sallami karin mutane dubu 1,413 wanda ya kawo adadin wadanda aka sallama zuwa dubu 170,595.

Labarai masu alaka